Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI
BARAZANA GA MALUMAN SUNNAH BASHI ZE WAR-WARE MATSALAR BA!
*(jami'an Tsaron Jihar Kano)*

*Abu ne Sananne Ga duk mai bibiye da Abinda ke gudana a wannan Duniya Ya san Irin Cin mutunci da akayiwa Masoyin mu Abin Kaunar Mu Annabin Rahama (s.a.w) A Garin Kano,

*Maluman Bidi'a sunyi Yunkuri ta Ko ina wajen Murkushe wannan magana Kamar yadda suka sabayi a baya, don ko da a watanni 2 zuwa 3 da suka wuce ma An samu wanda ya Tattaka Al'kur'ani mai Girma Kuma Suka Hadakai suka Murkushe wannan magana ko sanin ta ba'ayi ba, sai daga baya kuma Allah ya haska matsiyatan,

*Bayan aikata wannan Tabargaza Maluman Sunnah suka Dau Gabaran Se An Tabbatar da An Kare mutunci Annabin Mu,

-Wannan Shine Abinda ya fusata Maluman Bidi'a Inda aka Raba Addu'o I ga Mabiyan su kan ayi Addu'a Kaza Kafa Kaza Domin a rufe Bakin Yan Izala,

-Hakan ma dai abin yaci tura Yanzu kuma se aka canja Salo na yiwa Maluman #Sunnah Bara zana da Hadin Gwiwar Jami'an Tsaron Jihar Kano,

-Babu Shakka wannan Abin Ban Haushi ne ace Mahukunta Jihata an Zagi Annabin mu Kun kasa cewa Komai. Hassalima Kunyi Ikirarin cewa Kama wanda yayi wannan Batanci duk da mun tabbatar Karya Kukeyi,
*Idan Kuma Har kun kamashi to me kuke Jira da ba zaku Yanke masa Hukun ci ba??
*Ko kuma kun bashi Kariya ne Kamar Yadda wadancan Yan uwan ku suka bawa Giduwae??

*Allah ya wadaran wadannan Mahukunta namu wallahi ni baku da amfani a gare ni. Ace Addinin mu ya hadu babu sabani akan Se an Sare Kan wannan Arnen. Kundin Dokar Shari'a ta Jihar Kano ya Tabbatar Masa da Kisa. Kundin Tsarin Mulkin Nigeria da kukayi Imani dashi ya Tabbatar Amman kun kasa aiwatarwa,

*Shin anya kuwa kunyi Imani Da Allah??
*Ko Yaya mutum yaji Kai-kayi game da Shari'ar Musulunci wallahi bashi da Imani Ko kadan,

''FALA WA RABBIKA LA YU'UMINUNA HATTA ..............''

*SAKONA GA JAMI'AN TSARON JIHAR KANO:-
-Ina so na shaidawa Jami'an tsaron Kano Gabaki daya da wadanda akayi Amfani da su da wadanda ake shirin Amfani da su. Ku sani cewa wallahi kunyi sake Dan zaki ya Girma,

-Ku sani Ku kudurce a zuciyar ku ba zamu taba juran abinda kuka fara aiwatarwa ba. Idan ku ba kuyi Imani ba mu munyi Imani da Allah kuma shi ke kare mu ba Jami'an Tsoro ba,

-Idan har ku baza ku iya Kashe matsiya ci ba to ku bamu shi mu zamu sare kan matsiyaci. Allah ya wadaran irin wadannan da zukatanku suka riga sukayi tsa-tsa game Da Shari'ar Allah,

-Sannan Ku sani Idan zaku Hadu da Daukacin Jami'an Tsaro na Nigeria ku kirawo Yan Sanda da Daukacin Rundunar Sojojin Nigeria da Road Safety da Costum da SSS kai Har NDLEA Ku gayyyato Jami'an Tsaron Hadin Gwiwa na Yammacin Africa da na Duniya gaba daya wallahi Tallahi ba zakuyi Nasara akan Murkushe Mu ba akan wannan magana,

Allah (s.w.a) yake cewa:-

''FA AYYADNAL LAZINA AMANU ALA ADUWWIHIM FA'ASBAHU ZAHIREEN''

''WA INNA JUNDUNA LA HUMUL GAALIBUN''

*Ya kamata ku sani yanzu wannan Lokacin ya wuce da Yan Dariku zasu ce muku an Huda Idanun Tijjanin Maroco a Hoto ku kuma kuzo kuyi awon gaba da Wanda bai Jiba Bai gani ba,

-Kome zakuyi Kuyi ''FAQDI MA ANTA QAD...'

-Mun shirya barin wannan Duniyar akan Ganin Kare Martabar Annabin mu. Kuma wannan Salo da Maluman mu suka dauko wallahi babu Sassauci Gaba ze tayi babu daga Kafa Kuma lokaci zeyi da zamu fito mu kama sunan ku Karara tunda baku mutunta dokar Allah muma bamu hukun ta ku wallahi,

-Sannan duk masifun da suka faru gare ku ba abin mamaki bane kuna dai sane da irin Yadda Allah yayiwa Gwamnatin da Ta baiwa Giduwae Kariya a Kano,

''FAL YAHZARIL LAZINA YUKHALIFUNA AN AMRIHI AN TUSIBAHIM....''

*Shin Yan uwa meye matsayin wadannan Security a Gurin ku??*

Basheer Journalist Sharfadi Abu Hafsah,
22/08/1436, 09/06/2015,


*YAN TIJJANIYAR KANO SIRRI NE SUKA TONA!!!!*

Assalamu Alaikum Yan Uwa kamar yadda Abu ne sananne Abinda ya faru a makon nan a Jihar kano Inda Allah ya matsi bakin wasu yan Tijjaniyya suka ton sirrin Akidar su,

Ga duk mai tunani ya san wannan Akidu nasu daman Akwaisu kawai dai wannan tonawa sukayi Amman ba xan ja da nisa ba bari na dan Leka fadar su kadan kuji:-

-Ibrahim Inyass (L.A) yake cewa:-

''Hakika Shehu Tijjani Shine Fuskar zatin Allah. Kuma Allah na Hakika Shine Shehu Tijjani''

Da Shehu ya kara matsawa gaba se yace:-

''Hakika Shehu Tijjani Shine wazirin Allah a Doron Kasa Saboda Haka Duk Wamda ya gan shi, To Hakika Ubangijin Halitta ya gani''

{Duba Tuhfatu Adyabil Anfas na Ibrahim Inyas Shafi na 86},

-Haka nan Wadannan Yan Bidi'an suka ce:-

''Shehu Tijjani Yafi Annabawa Daraja Sau 40''

{Duba YakuuDatul- Faridah Shafi na 5},

-A wani Gurin Kuma Suka ce:-

''Salatil Fatih Yafi Kur'ani sau 6,000 , Karanta shi sau 1 yafi Sallolin Farillah 6.000, In ka karanta sau 10 Kafi waliyyin da yayi Shekara 10''

{Duba Jawahirul- Ma'ani Shafi na 631},

-Su kace:-

''Sallah A Zawiyyar Shehu Tafi Sallah a Makkah Da Madinah, Saboda Dole ne Allah ya Amsa''

{Duba Fathur-Rabbaniy Shafi na 60},

Ya Yan uwa mu duba iya ga nan Tsakani Da Allah meye banbancin wadannan da kuma yan Hakikan??

Ynx Inyas Dake Fadar wannan meye kuma Abin mamaki Shi Don Anyi masa??

Sannan meye matsayan sauran kadangarun Tijjaniyya game da wannan maganganu??

Ya kamata ku fito malumanku na kano su fito suyi bayani!!

Wai meye matsayin ku ne??

Ni dai Duk me wannan Akidan Arnene A Gurina Original Wallahi Kai fa? Kefa?? Kufa???

Basheer Journalist Sharfadi Abu Hafsah,
16/05/2015,


¤WAI SARKIN KOGO ZEYI MUKABALA DA CHRISTA¤

Abin Dariya wai yaro ya Tsinci Haqori,

Tun bayan dawowar Sarkin Kogo daga wani Dogon bacci da yayi babu shiri ne. Sarkin a wani wasa da suka saba gabatarwa ranar Jumu'a Yayi Bayani Dan gane da wani Labari da Mal. Audu Wazirin Shi'a yace Ya gano a kasar Misra,

Bisa Al'ada dai In sarkin kogo yayi wata Tafiya to wasan nasu na ranar Jumu'a yana canja salo. Domin anje an kara koyo Salon Damfarar Jahilai Yan uwan sa, Bara mudanyo Karatun baya kafin mukai Inda muke son Isa,

Idan dai Yan uwa bamu manta ba Audu Wazirin Shi'a ya jima yana tsula tsiyar sa Inda akayi masa Uzri kamar Irin wanda yan uwan sa sukai masa na Rashin Hankali wanda ko a makonnin bayanan kadan an jiyo yan uwan nasa suna da na sanin kaishi Gidan Tababbu tun kafin ciwon nasa yayi karfi haka!! Ba wannan maganar muke ba Amman tana da kyau mu kawo ta,

Bayan da ciwon nasa muka fahimci karuwa yake ba raguwa ba sai Ahlussunnah Suka Dauki Mataki Inda Sananne ne ga Yan uwa yadda Sheik Al'kassim Hotoro yaje Har gida kuma ya sanya shi Shan ruwa da Hannun Hagu yana A Kiran Bahsi yana cewa:

'Nifa Mal. Al'qassim In abun nan ze zama Jidali se na fasa, Ka bani dama nayi Bahsi ka! Ka!! Ka!!! ' Hmmm Mun dai kawo wa mutane Ita anan anyi downloading kuma anga yanda ta qarke, Karshe akai matsayar zeyi bahasi ya tun-tube su amman har yanzu dai shiru kake ji kamar......

A na haka dai Sarkin Kogo yana ta Cuwa-Cuwar Karyar Ilmi wajen samun na Abinci, Har Wani Tauraron ya kara Fitowa Matashin Malami Sheik Kabir Ibn Basheer Kofar Wambai (Hayaki fidda na Kogi) (Allah ya kare mana malam), In da shi kuma ya fara war-ware Mal. Waziri ya sude shi! Yayi Masa Tumbur yayi Masa dukan kawo wuqa da dalilai!!

Inda shehin Malamin Yayi Amfani Ta Hanyar Zamani A Danna ya fada Sannan a amasa Raddi Bahaushe yace:

'BAKI SHIKE YANKA WUYA'

Kai wani lokacin ma ya dauko 'Mukaddimatul Kaazibah' Ya Haskawa jama'a ya karanto ya fassara sannan ya rusa ta!!

Haka Dai Mal. Waziri ya jure yasa su Mas'udee Ash-shi'ee suyi Raddi Inda sukayi Sau 1 kuma duk hauka akai a ciki ! Da kunne na naji a raddin yace:

'Maganar Khudbatul Hajaa akace: Eh Yace: Ba dai Malam yace Akwai ta ba?? Akace : Eh yace: Babu wanda ya isa yace mana akwai ta!! Se aka rude ana cewa: KO WAYE!!' Hhhhhhhhhh

Kunji fa ana haka dai wannan Lakcocin Raddi sukayi ta cigaba, Tun Yan kogo da akayi ta farko suna cewa a tura musu suji yta biyu ta 3 se suka daina saurara kuma aka daina wancan Raddi da aka faro!! Wato dai Irin Abin nan da ake cewa Kowa ya tuba don Wuya ba Lada!!

Wadannan Lakcoci se suka Haskawa Mutane waye Mal. Waziri Kuma Hanyoyin Samun Abinci sukai Qaranci Kawai se aka jiyo shi yana cewa:

'Nifa wannan Harkas!! Ni fa Kasuwa zan! Zan Koma!!!!'

Ya ga dai Lakca Ba ranar Dainawa se ya fara cewa shi ai baya saurara be san me ake cewa yayi ta nuna wa yaran sa shi ba a isa ya saurari Lakcocin nan ba! Amman abin dariya kuma a karatun sa se yanemi ze raddin ta,
Haka dai wannan ma bataci ba se yako ma cewa ai Rada musu akeyi a Al'muntada!

Yaran nan da ake rada Musu a Al'muntadha!!

Haka dai! Banyi Magana kan su DR. Muhammad Rabi'u R/lemo (H), ba don na danyi zagaye da bayanin, haka aketo wannan Tsauni na rusa mal. Audu Inda cikin Ikon Allah akayi:

جاء الحق وزهق الباطل....

A kayi wal'kiya a sirin Yan koren shi'a ya fito fili aka koma Fake-Fake ace Yan Ash'ariyya a ce yan.........

Ana Haka har a kazo Daya daga matashin maluman mu shima ya rusa karyar cewa An kasa wa mal. Waziri Raddi a rubuce Inda Mal. Murtadha Kabir Ya rubuta Littafin Raddi ga Mal. Wazirin, Zanin Audu waziri dai se kwancewa yake!! Se ya zama akwai buqatu kamar Haka da mal. Waziri yake da su,

Ya za'ai ya dawo da mutuncin sa??

Ya za'ai ya cgb da samun na abinci?? (Tunda kasuwar taqi samuwa),

Ya za'ai ya wawantar da Daliban shi kar su fahimci gaskiya??

Wadannan sune Tushen Film din sa na Mukabala da Christa Mun danyo karatun baya ne don a fahimci ina Audu waziri ya sa gaba! InshaAllah Muna tafe da cikakken bayani a rubuta na gana akan wannan mukabalar,

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah),
23/04/2015,



¤WAI SARKIN KOGO ZEYI MUKABALA DA CHRISTA NO 02¤


Assalamu Alaikum Kamar Yadda na yo karatun baya a rubutun da ya gabata yana da kyau wada be karanta rubutun ba ya fara karan tawa kafin ya karanta wannan don karantawa shiga wanna rubutun na kasa:

www.basheerjournalistsharfadi.xtgem.com/face+book+post

Kamar yadda na kawo wasu daga dalilan da suka saka Audu Wazirin shi'a shirya wannan Film, to yau zan dora da war-ware shi tas kuma daman yau zamu cgb da yi masa tumbur a Beirut,

Cigaba:-

Bayan da kano ta yiwa Mal. Waziri zafi ana ta raddi kuma abin kunyar ma yadda kananan yara ke masa raddin a gefe guda kuma ga Yan tijjaniyya su kuma suna rikici dashi akan ya zagi Me Al'kebba ba guga, Mu kuma Ahlussunnah muna rikici akan ya zagi Sahabi!!

Wani Abin mamaki shine yanda Mal. Waziri ya kai karar Maluman mu kotu a farkon fara Lecture ta Kifi na Ganinka mai Jar koma, Bayan dan lokaci kuma yayi borin kunya ya janye qararshi,

Duk da cewa a cikin Lecture din babu Inda aka zagi uban nasa amman yace an ci zarafin mahaifin sa ya kai qara!!

A na haka se ga yaran Dahiru Bauchi sunyi masa raddi a waqe da kunne na naji suna kama sunan Uban sa suna cewa Nasiru Kabara Mushriki dan kwaya Jahili wawa kafuri,

Suka cgb da cewa:

Kai Abduljabbar Yaya Tattaunawar ku da Daliban Sheik Ja'afar (R) (suna nufin su Mal. Alkassim), suna se yaushe zakaje ka basu amsa ka kasa basu amsa ka! Ka!! Ka!!

Abin da nake son mu lura anan shine: Duk da munin maganganun da Yaran Dahiru Bauchi suka fada Wanda Taqaitawa nayi magan-ganun sun fi haka Amman har ynz ba'a kaisu kotu ba!

KO MENENE DALILI??

Su Ba Hujja aciki Ba bu wani Littafi ko aya ko Hadisi da suka jawo suka Fassara, Sabanin su Sheik Mu'azzam!

Bayan Wannan aka cgb da Lakcoci Inda suma Yaran M. Waziri suka yiwa Shehun Bauchi raddi suma dai da waqa! Suna ta cewa:

Kace da'a zabi Dan Izala gara arne kace! Kace!!

Hmm To ni baki da bakin da kogo ya kira sunan sahabi yace min gwara arne!! Karewar Dan Izala ma kenan!!

Ana haka kamar yadda na fada yan kogo sunyi raddi 1 daga nan suka cikawa wandon su iska haka dai har abu yaqi ci - yaqi cinyewa kamar wutar rumbu. Kawai se akaji labari ai Audu yayi Hijra....Bayan ya dawo dai ya kasa Tanka duk Challange da ake yi masa ... Nan ma dai bayan wani lokaci ya qara komawa Shin yayi wannan dawowar Tare da Labarin. Film din Mukabala Shida a bokan sa!!

Wadda a rubutu na gaba zamu tashi akan:

Gaskiyar Magana Game da Film Din Sarkin Kogo na Mukabala da Christa:-

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah),
24/04/2015,



Basheer 1
Basheer 2
Basheer 3
Basheer 4
Basheer 5
Basheer 6
Basheer 7
Basheer 8
Basheer 9
Basheer 10
Basheer 11
Basheer 12
Basheer 13
Basheer 14
Basheer 15
Basheer 16
**MEYE LAIFINA ??? Kashi na 1**
.
.
Yan uwa Assalamu Alaikum bayan gaisuwa irin ta Addinin musulunci na danyi nufin yin wadansu yan na sihohi ga remu ta hanyar koyarwar Annabinmu kuma karshen manzanni Annabi muhammad (s.a.w).
.
Ya dan uwa idana kana karanta Al-kur'ani zaka dinga ganin ayoyi Allah yana cewa Abishi kuma Abi Annabin sa ayi riko da sunnarsa A misali a cikin suratul 'HASHR ' Aya ta 7 Allah s.a.w yana cewa:-
.
''Kuma Abinda manzo ya baxo muku da shi kuyi riko da shi Kuma Abinda ya haneku to ku barshi (ku hanu daga gareshi) kuma ku bi Allah da taqawa. Lallai Allah mai tsananin Ukba ne''
.
(suratul Hashr aya ta 7)
.
Haka kuma Allah (s.a.w) yana cewa:-
.
''Hakika Abin koyi mai kyau ya kasance gareku daga manzon Allah ga wanda ya kasance yana fatan rahamar Allah da lahira kuma ya Ambaci Allah da yawa''
.
(Suratu Ahzab aya ta 21)
.
Sannan a wata ayar kuma yace:
.
''Maganar mu'uminai idan aka kira su zuwa ga Allah da manzonsa domin yayi hukunci a tsakanin su takan kasance kawai sai suce 'Munji Kuma Munbi' Kuma wadannan sune masu rabauta''
.
''Kuma wanda yayi biyayya ga Allah da manzonsa kuma yaji tsoron Allah kuma ya bishi da tsoronsa To wadannan sune masu babban rabo''
.
(Suratun Nur Aya ta 51 da 52)
.
Baya ga wadannan ayoyi wadanda ire-irensu suna nan birjik a cikin Al-kur'ani akwai kuma hadisai da dama wadanda ke nunin ga biyayya da Annabi s.a.w misali mudauki hadisi 1 na Aba Huraira R.A yace: Hakika Annabi s.a.w yace:
.
''Abinda na haneku da shi ku nisanceshi Abinda na UMARCEKU da shi kuzo (aikata) dashi dai-dai Gwargwado''
.
(Bukhari 6858, Muslim 1337. Tirmiziy 2679, Ibn Majah 2, Ahmad 2/428.)
.
.
A wani hadisin ma Annabi (s.a.w) yace ''Duk wanda yabishi ze shiga Al-jannah wanda ya sa6a masa kuma ze shiga wuta''
.
.
To Ya dan uwa wannan fa kadan kenan shi yasa mu Ah-lussunnah mu godewa Allah domin wallahi duk wanda bebi Sunnah ba wuta zashi Shiyasa mukaiwa sunnah riko da fikokin mu,
.
Duk wuya duk rintsi duk zagin mai zagi Masu zagi sun zagemu kan.
Munce A bautawa Allah shi kadai.
Munce dole ne Ayi wasti da bi'a a kama Sunnah
Munce Allah da manzonsa kawai za'abi ba su .........ba
Munce Allah ke rayawa boka be isa yayi komaiba munce Allah ke karemu 'KULLAY YUSIBANA ILLA MA........''
.
.
SHAWARA:-
Ya kai dan bidi'a Ta'alau Ila Kalimatin.... Ka tuba da gaggawa ka saki jika inma jikan na gaske ne ka kama kakan sa zagin naku bashi ne ze warware matslarba .Shin bakwa tunani ne?? Bakuga ne Ayoyin da kuke karantawa bane har yanzu?? To meke damunku kuna zagin mu don munce Ayi Sunnah kukuma kunce se Bidi'a.
.
.
Kai Wlh bafa zamu daina ba Sunnah yanzu aka fara ko kunki ko kunso kai mai zagi cigaba mu kuma zamu kara a zama koda zamu rasa rayukan mu cikin biyayya ga Allah.
.
Yanzu shike nan laifina nace Abi Allah??
'Wama naka muminhum Illa ayyu'uminu billah'
kai Allahu Akbar!
.
Zamu cigaba Insha Allahu zamu tashi kan DAGE WANDO a fitowa ta 2



**MEYE LAIFINA ??? Kashi na 2**
.
.
DAGE WANDO SHINE SUNNAH SHI YASA MU YAN IZALA MUKA RIKE SAU DA KAFA,
.
.
Y'an uwa Ahlussunnah Assalamu Alaikum Kamar yadda mu ka fada a rubutu na baya zamu dora akan maganar 'DAGE WANDO' wanda da y'an bidi'a da yan shi'a Suke suka da gaba a gare mu saboda tsananin jahilci irin nasu, kai a nan garin kano se da aka samu wani me kiran kansa malami amma fa na dariqa anje mauludi ya hau munbari ana kabbar yace'
.
''WALLAHI TALLAHI KAF CIKIN AL'KUR'ANI KO HADISI BABU INDA AKA CE A DAGE WANDO BABU WANI HADISI KO DA NA KARYA WANDA YACE A DAGE WANDO KAWAI RASHIN KUNYACE TO ANNABI MA YASAKA WANDO NE''
.
.
Kamar yadda a rubutun baya muka kawo ayoyin da suke magana kan riko da sunnar Annabi (s.a.w) da kuma hatsarin kin bin maganar sa wadda wadancan mutane tuni sun afka ciki,
.
.
Bisa koyarwar Addinin musulunci tatabbata Ba'a take tufafi kuma mafi son shi ma wato wanda aka fiso shine iya ''NISFIS SAK'' rabin kauri wannan shine sunnah ba inji y'an izaa ba kaitsaye daga Annabi (s.a.w),
.
.
1,Yazo a hadisin Abi sa'eedil Khudriy (r.a) yace :- Annabi (s.a.w) yace:
.
''Kwarjalle (tufafi)n musulmi rabin kauri ne Amman babu laifi abinda yake tsakaninsa da idon sahu amman idan ya haura yana wuta, wanda ya take tufafinsa don girman kai Allah bazai dube shi ba''
.
(Abu dawud 4093,)
.
2. A wani hadisin na Ibn Umar (r.a) yace: ' na wuce ta wajen manzon Allah (s.a.w) tufafina yana jan kasa, Sai Annabi (s.a.w) yace:'
.
''Ya kai Abdallah Janye tufafin ka se na jan yo shi Annabi (s.a.w) yace kara (janye shi) se na kara ban gushe ba ina janye shi har saida wani sashi na mutane sukace:' 'Izuwa ina??'' sai Annabi (s.a.w) yace:
.
''IZUWA RABIN KAURI'' ''
.
(muslim, 2086),
.
Wata kila Ja'irin yace to mata fa to anan muna magana ne akan maxa su mata basu da dangantaka da wanne hukunci kamar yadda ummussalam (r.a) ta tambayi Annabi a hadisin Ibn umar wanda Abi dawu ya fitar a 4117, da Tirmiziy 1731,
.
.
3,Sannan a wani hadisi mai Tsayi na Abi jurayyin Jabir bin Sulaim (r.a) Annabi (s.a.w) ya tsoratar a cikin hadisin kan masu take tufafi sannan yace 'KA DAGE TUFAFINKA IZUWA RABIN KAURI' kuma yace Allah baya son masu take wa,
.
(Muslim 479, Abi dawud 876)
.
.
4, Yaxo a hadisin Abi Zarri (r.a) Annabi (s.a.w) yace: 'MUTUM 3 Allah baze xance dasu ba ranar Al'kiyama Kuma #Allah bazai dube su ba kuma baxe tsarkake su ba kuma suna da axaba mai radadi, a cikinsu Annabi (s.a.w) yace 'MAI TAKE TUFAFI''
.
(muslim 106, Abi dawud 4087, Ahmad 876)
.
.
5,Yaxo a hadisin Abi Hurairah (r.a) yace :Annabi (s.a.w) yace:-
.
''Abinda ya haura daga Idan sahu na daga kwar jalle (tufafi) yana cikin wuta''
.
(Bukhari 5787,),
.
.
6,Abi hurairah (r.a) ya kara rawaito makamancin sa inda Annabi (s.a.w) yace:
.
''Allah ba xai dube shi ba ranar Al'kiyama wanda ya take tufafinsa da girman kai''
.
(Bukhari 5788, Muslim 2087, Ahmad2/409,),
.
.
BA'AGA ANNABI (s.a.w) YASA WANDO YANA DAGEWA BA SHI A ZAMANIN SU BA WANDO AKE SAKAWA BA!!
.
.
Don bada amsa ga wannan se muce duk cikin Al'qur'ani mai Girma Allah yana bada umarni ga mu'uminai To a lokacin Suwaye mu'uminai??
.
Amsa:- Sahabbai,
.
To kenan ayar ku bata aiki akanku?? Tunda ba'a xamanin ku aka saukar da ita ba haka duk hadisai kenan ba'a kanku suke amfanin ba!?
To idan ance Kwarjalle to yaya xakai da riwayar da tace tufafi ko wando ba tufafi bane??
.
Ko da ike kwanaki naji wani malami yana tafsiri a unguwar mu se naji yana cewa:-
.
YA'AYYUHAN NASU = YA KU MUTANE... Ai Ahlu makkata = Ai mutanen makka,
.
U'UBUDU RABBAKUM = KU BAUTAWA UBANGIJIN KU.......'
.
.
TO DAMAN AN NIN KEKU DA IRIN WANNAN FASSARA AI DOLE KU FAHIMCI HAKA ,
.
.
Hadisi na karshe Hadisin Abdullahi Dan Umar (r.a) yace:-
.
''Annabi (s.a.w) yace:- Wanda ya take tufafin sa da girman kai Allah ba xai dubeshi ba ranar Al'kiyamah'' sai Sayyidina Abubakar (r.a) yace: ''Ya ma'akin Allah! 'Ni na kasan ce daya daga wadanda tufafina ke ja har sai na dinga janyo shi (ma'ana S Abubakar ya kasance bashi da jiki sbd haka mayafinsa yana jan kasa se ya janye shi ) Sai Annabi (s.a.w) yace da shi: ''KAI BAKA DAGA CIKIN WADANDA SUKE TAKEWA DON GIRMAN KAI''
.
(Bukhari 5784, Muslim 2085, Abi dawud 4085 Tirmiziy 1730, Ahmad 2/64)
.
.
Da wannan Yan Dariku suke fakewa ai sayyidi Abubakar (R.A) to ga tambaya Sayyidina Abubakar Annabi ne yace shi baya daga masu girman kai kuma shi kunga Annabi ya tsarkake shi kai ko da akwai wanda ya tsarkake ka??
.
Kai Wane Annabi ne ya baka wannan shedar??
.
.
MEYE LAIFINA?? To kai yanxu baka da wannan shedar amman ka xaqe kayi gaba wajen xagin mu da ai batamu ba don komai ba se dan munce Allah da Annabi Sak.
'WAMA NAKAMU MIN HUM LA AYYU'UMINU BILLAH''
To indai wannan ne laifin Ixala wallahi mutu karaba Ixala har Mumuta da karfin Allah ya Allah ka tabbatar damu bisa bin sunnar ka Allah ka kashemu a izala,
.
Mu hadu a kashi na gaba mai taken
'ALLAH YANA SAMA'



**MEYE LAIFINA Kashi na 3**


إن الحمد لله نهمده ونستعنه.ونستغفره ونعوذ بالله من شورر أنفسنا ومن سيئات أعمالنا. من ىهدالله فهو المهتد ومن يضلل فلا هدي له . و أشهد أن لا إله إلا الله • و أشهد أن مهمدا عبده و رسوله.

أما بعد

Kamar Yadda muka yi bayani a kashi na 1 dana biyu da suka gabata yau kuma cikin Ikon Allah zamu yi bayani akan Akidar mu Mu Ahlussunnah Musulmai Salafawa Wahabiyawa cewa:

'Hakika Allah yana Sama'

A kwai buqatar ka karanta rubutu kan na baya Idan baka karanta ba shiga rubutun kasan nan domin karantawa.


*الله في السماع*
Tabbas Allah yana sama Bisa ga tarin hujjoji da Ahlussunnah muke da su akai kuma wannan Itace a qida data tabbata a Addinin musulunci yana daga Haka Allah (s.w.a) ya fadi wannan magana da lafazin ya dai-dai ta akan Al'arshi a gurare 7 a cikin Al'qur'ani:

1.
(الرحمن على العرش استوي) {طه ٥}

Ma'ana:
(Mai rahama (Allah) Ya dai-dai ta a kan Al'arshi) {Suratu Daha ya ya 5}.

2.
(إن ربكم الله الذي خلق السموات وألأرض في
ستة أيم ثم استوي على العرش) {الأعراف ٥٤}

Ma'ana:
'Hakika Ubangijin ku Allah shine. Wanda ya halicci sammai da kasa a cikin kwana shida Sannan kuma ya dai-dai ta a kan Al'arshi' {suratul A'araf aya ta 54).

3.
(إن ربكم الله الذي خلق السموات وألأرض في
ستة أيم ثم استوي على العرش) {ينوس ٣}

Ma'ana:
'Hakika Ubangijin ku Allah shine. Wanda ya halicci sammai da kasa a cikin kwana shida Sannan kuma ya dai-dai ta a kan Al'arshi' {suratu Yunus aya ta 3).

4.
(الله الذي رفع السموات بغير عمد ترونها ثم الشتوى على العرش) {إلرعد ٢}.

Ma'ana:
'Allah shine wanda ya daukaka sammai ba da ginshikai (makarai) ba wadanda kuke ganin su. Sannan kuma ya Dai-Dai ta a kan Al'arshi' {Suratu Ra'ad aya ta 2}.

5.
(ثم الستوى على العرش) {الفرقان ٥٩}.
Ma'ana:
'Sannan ya dai-dai ta akan Al'ar shi' {Suratul Furqan aya ta 59}.

6.
(آلله الذي خلق السموات والأرض وما بينهما فى ستة ايم ثم الستوى على العرش ) {السجده ٣}
Ma'ana:
'Allah shine ya halicci sammai da kasa da abin da yake tsakanin su a cikin kwana shida Sannan ya dai dai ta Akan Al'arshi' {suratu Sajdah aya ta 3}.

7.
هو الذي خلق السموات والأرض في ستة أيم ثم استوي على العرش) {الحديد ٤}
Ma'ana:
'Shine (Allah) Wanda ya halicci sammai da kasa a cikin kwana shida Sannan ya dai-dai ta akan Al'arshi' {Suratul Hadeed aya ta 4}.

Wadannan sune ayoyi Bakwai wadan da kara suke magana akan 'استواء الله على العرش ' Allah ya dai-dai ta akan Al'arshin sa dai-dai tuwar da ba musan Irin ta ba.

Akwai wadan su ayoyin da suke nuni akan dai-dai tuwar Allah akan Al'arshi da kuma tarin Hadisai wadan da Insha Allah duk zamu war-ware su da kuma masu da'awar cewa Ai Allah yana ko Ina Inda suma zamu kawo nasu hujjojin sannan muyi bayani Akai. kai dai ka sance damu a ka shi na gaba.

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah Al'kanawiy)




**MEYE LAIFINA Kashi na 4**

Cigaba.

إن الحمد لله• نهمده ونستعينه • ونستغفره ونعوذبالله من شرور أنفسنا • ومن سيئات أعمالنا • من يهده الله فلا مضل له • ومن يضلل فلا هدي له • وأشهد أن ﻻ إله إﻻ الله • وحده ﻻ شريك له • وأشهد أن مهمدا عيده ورسوله •

أما بعد

Kamar. Yadda muka fara bayani a baya akan maganar Allah yana sama Inda muka kawo ayoyi da dama akai to yanzu zamu cigaba InshaAllah Inda yau zamu kawo ayoyi masu nuni ga wannan Ingantacciyar Akida ta mu wadda duk wanda ya sa6a mata to ya 6ata kuma ba mumini bane wanda zamu zo da bayani a gaba. Aya ta gaba Itace Fadin Allah (s.w.a) cewa:

1.
(إذ قا الله يا عيسى إني متوفيك ورفعك إلي) {ال عمران ٥٥}
Ma'ana:
'A lokacin da Allah yace Ya Isha! Hakika ni mai kar6ar ranka ne . Kuma mai dauke ka ne zuwa gare ni' {Suratu Al' Imran aya ta 55}.

2.
(بل وفعه الله إليه) {النساء ١0٨}
Ma'ana:
'A'a Allah ya dauke shi. Zuwa Gare shi' {suratun Nisa'I aya ta 158}.

3.
(إليه يصعد الكلم الطيب والعمل الصالح يرفعه) {فاطر ١٠}
Ma'ana:
'Izuwa gareshi magana mai dadi ke hawa kuma aiki na gari yana daukar ta' {Suratu Fadir aya ta 10}.

4.Fir'auna ma ya fadi Inda Allah yake kamar yadda Allah yace:

(و قالفرعون يهمن ابن لى صرحالعلى أبلغ الأ سبب * أسباب السموات فأ طلع إلى إله موسي واني لاظنه كاذبا) {غافر ٣٦-٣٧}
Ma'ana:
'Kuma fir'auna yace. 'Ya Hamana! (wazirin sa) Ka gina mini bene (Matat ta kala) Tsammanin zan isa ga Kofofi * (wane kofofi?) Kofofin Sammai domin In Nin kaya zuwa ga Allahn Musa. Kuma hakika ni Ina zaton sa (Musa) Makarya ci ne' {Suratu Gafir aya ta 36-37}.

5.
(أأمنتم من فى السماع أن يخسف بكم الأرض فإذا هي تمور * أم أمنتم من فى السماع أن يرسل عليكم جاسبا فستعلمون كيف نزير) {الملك ١٦-١٧}.
Ma'ana:
'Shin ko kun yarda cewa wanda yake cikin sama ba zai iya shafe qasa tare da ku ba. Sai ga ta (kasa) tana mai gir giza?? * ko kun yarda wanda ke cikin sama ba zai iya sako muku iskar guguwa ba?? To zaku san yadda (Akibar) Gargadi na take' {Suratul Mulk aya ta 16-17}.


To ya dan uwa ka kalli wadannan ayoyi da idan basira Ba muce ko mai ba a'a mun kawo ayoyin ne tare da fassarar su.

ABIN DA ZAMU FAHIMTA A WADAN NAN A YOYIN:

Aya ta 1 Zamu fahim ta a aya ta farko Allah yace ya dauke Annabi Isah (A.S) ba ce yayi kasa da shi ko yayi ko ina. Da shi ba a'a cewa yayi ya dauke shi abinda ake daukewa kuwa shine abin da yake kasa ayi sama da shi to kenan Allah yana ina??

Aya ta 2 za muga itama tanada alaqa ta qud da qud da aya ta farko.

Aya ta 3 Allah ya nuna yadda ayyukan Al-khairin bayi ke hau-hawa gare shi shima ba'ace ke kasa ba ko ke ko ina ba!

Ayoyi na 4 Kuwa ta bayyana kara ra Yadda Fir'auna ma ya san Inda Allah yake kamar yadda bana buqatar se nace komai a akai in ka karanta ayar ta wada tar.

Ayoyi 2n karshe kuwa duk da aka ce wanda yake sama to se kuma aka kawo aikin da Allah ne kadai yake iya yin su tunda yanzu waye ze iya aiko da guguwa?? Wake iya shafe qasa??
Wannan duk aikin waye?? Kenan Me wannan aikin yana sama!

InshaAllah a kashi na gaba zamu kawo Hadisai In gan tattu a kai sannan mu cigaba da bayani akai Taken sa shine.

ALLAH YANA SAMA WANDA YAYI MUSUN HAKAN TO BA MU'UMINI BANE KUMA YA 6ATA.

Bayan nan kuma zamu kawo dalilan yan bidi'a masu cewa 'Allah yana Ko ina sannan muyi bayani akai.




→Labarai
1234...9899100»

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 1


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake

Adadin Maziyarta 353670

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358

    Ring ring